OFFER Framed Signed price Cristiano Ronaldo with COA 20 utd man shirt $397 OFFER!!Framed Signed Cristiano Ronaldo man utd shirt with COA 20 Sports Mem, Cards & Fan Shop Autographs-Original Soccer COA 20,/amphiboly725295.html,gmgroup.co.th,Signed,Cristiano,utd,Sports Mem, Cards & Fan Shop , Autographs-Original , Soccer,$397,shirt,Ronaldo,with,man,OFFER!!Framed $397 OFFER!!Framed Signed Cristiano Ronaldo man utd shirt with COA 20 Sports Mem, Cards & Fan Shop Autographs-Original Soccer COA 20,/amphiboly725295.html,gmgroup.co.th,Signed,Cristiano,utd,Sports Mem, Cards & Fan Shop , Autographs-Original , Soccer,$397,shirt,Ronaldo,with,man,OFFER!!Framed OFFER Framed Signed price Cristiano Ronaldo with COA 20 utd man shirt
Kamar yadda Sinawa kan ce: "Idanu su ne tagogin rai", idanu masu haske na iya sa mutane su fahimci duniya, amma babu makawa akwai wasu mutane da ke fuskantar matsalar gani saboda dalilai daban-daban. Zhang Na, wata mace mai matsalar gani, kamar yawancin masu nakasa a fannin gani, tana bukatar rike abubuwa kusa kusa don gani sosai. Amma, duk da haka, Zhang Na ba ta ba da hanya ga irin mawuyacin halin da take ciki ba, ta kuduri aniyar zama "idannu" ga abokai makafi don taimaka musu wajen karanta litattafai.
A kasar Senegal dake yammacin nahiyar Afirka, wasan kokowa na samun karbuwa sosai, ko manyan jami’an gwamnati, ko kuma fararen hula, kowa da kowa na matukar sha’awar wasan kokowa mai dadadden tarihi a kasar. Amma a cikin dogon lokaci, al’ummar kasar ba su samu filin kokowar ko daya ba. Lokaci ya zo ranar 22 ga watan Yulin shekara ta 2018, shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na kasar Senegal, Macky Sall, sun halarci bikin mika babban filin wasan kokawa na Senegal, wanda kamfanin kasar Sin ya taimaka wajen gina shi.
A kan yi bikin ranar yara a lokuta daban-daban a sassan daban-daban na duniya. Sai dai a nan kara Sin, a kan yi bikin wannan rana ce a ranar 1 ga watan Yunin kowace shekara a matsayin ranar yara ta kasa da kasa da ake bikin ta a fadin duniya.
Kungiyar kwallon Kwando ta matasan kasar Sin, ta shirya tunkarar wasannin neman gurbin buga gasar Olympic ta kasashen duniya, wadda za ta gudana a birnin Paris a shekarar 2024.
Ranar 3 ga watan Yunin da muke ciki na wannan shekara, rana ce da Sinawa suke gudanar da bikin Duan Wu, wani bikin gargajiya na kasar Sin. A lokacin bikin, al'ummar Sinawa su kan gudanar da wasu ayyukan da suka hada da samar da wani nau'in jaka mai kamshi, da cin abinci na musamman da ake kira “Zong Zi”.